IQNA

14:50 - June 17, 2010
Lambar Labari: 1941533

Za A Gudanar Da Zaman Taro Na Masana Tarihin Musulunci

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da taron masana fasahar musulunci a karo na biyu a garin Washington na kasar Amurka wanda aka baiwa suna taron sanin muhimman fasahohin musulunci.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na historians cewa, Za a gudanar da taron masana fasahar musulunci a karo na biyu a garin Washington na kasar Amurka wanda aka baiwa suna taron sanin muhimman fasahohin musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa wata cibiya mai kula da tattar abayanai na tarihin fasahar musulunci a kasar Amurka ita ce ta shirya gudanar da wannan zaman taro da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar. 598845



captcha