IQNA

14:48 - June 17, 2010
Lambar Labari: 1941542

Ana Shirin Gudanar Da Babban Taro Kan Kur'ani A Qatar

Bangaren kasa da kasa; Ana shirin fara gudanar da wani babban taro wanda shi ne irinsa na farko kan ilmomin kur'ani a kasar Qatar, wanda zai samu halartar mutane daga kasashen duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ana shirin fara gudanar da wani babban taro wanda shi ne irinsa na farko kan ilmomin kur'ani a kasar Qatar, wanda zai samu halartar mutane daga kasashen duniya. Jaridar kasar mai suna alraya ta hbarta cewa minista mai kula da harkokin addini na kasar Gais Alkawari shi ne zai jagoranci bude zaman taron a yankin Dahil da ke cikin birnin Doha fadar mulkin kasar. 598469





captcha