IQNA

Za A Bude Azuzuwan Koyar Da Karatun Kur'ani Na Bazara A Turkiya

16:53 - June 19, 2010
Lambar Labari: 1942496
Bangaren kasa da kasa; A Cikin mako mai zuwa ne za a bude azuzuwan karatun kur'ani da aka saba gudanarwa a kowace shekara a lokutan bazara a dukkanin fadin kasar Turkiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a cikin wani rahoto da kamfanin dilalncin labaran dikkathaber ya bayar an bayyana cewa, a cikin mako mai zuwa ne za a bude azuzuwan karatun kur'ani da aka saba gudanarwa a kowace shekara a lokutan bazara a dukkanin fadin kasar Turkiya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shri ya kunshi horar da yara da matasa karatun kur'ani mai tsarki da kuma hardarsa.599582

captcha