Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a jamhuriyar Karkizistan ta watsa rahoton cewa; an bayyana sunan sabon muftin jamhuriyar karkizistan da komitin malaman wanna kasa suka yi kuma a hukumce. Ruslan haji Jumagul Uf alkalin lardin Jowi shi komitin malaman jamhuriyar Karkizistan ta bayyana sunanasa a matsayin sabon babban Muftin.
599697