IQNA

Za A Tarjama Kur'ani Mai Tsarki A Cikin Harshen Chewash

14:41 - June 21, 2010
Lambar Labari: 1943850
Bangaren kasa da kasa; Musulmin tsibirin Chewash suna kokarin tarjama kur'ani mai tsarki a cikin harshensu ta yadda za su iya fahimtar ma'anoninsa a cikin sauki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na info-islam cewa, musulmin tsibirin Chewash suna kokarin tarjama kur'ani mai tsarki a cikin harshensu ta yadda za su iya fahimtar ma'anoninsa a cikin sauki.Bayanin ya ci gaba da cewa wannan yunkuri ya zo bayan da yankin ya samu 'yancin kansa, tare da amincewar dukkanin mahukuntan yankin, an yanke shawarar tarjama kur'ani domin amfanin alummar tsibirin baki daya. 601184



captcha