Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na univ-povence an bayyana cewa, a a gudanar da wani zaman taro a birnin berlin na kasar Jamus da zai yi dubi kan mahangar masana tarihin muslunci a tafsirin kur'ani mai tsarki. Taron zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi musamamn ma malaman jami'oi. 600804