Bangaren ilimi da nazari: a kokarin ganin an ruguza tunani da mummunar fahimtar da wasu ke yi kan nazarce-nazarce da karance-karance ilimin addini an ba su shawara da su canja ra'ayi da tunani da daukan darasi kan yadda ake tafiyar da jami'o'I a kasar Iran da yadda suka gudanar da ayyukansu ta bangarori daban-daban.