IQNA

17:36 - June 23, 2010
Lambar Labari: 1945554

Ihsan Uglo Ya Bukaci Yi Wa Musulmi Adalci Ta Fuskar Al'adu A Cana

Bangaren siayasa da zamantakewa; Ikmal Ihsan Uglo ;Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi a farkon watan Khurdad ya bukaci gwamnatin Cana ta hanyar lura da abubuwan da ke faruwa a Cana y ace a yi wa musulmi adalci da bin diddigin lamarinsu na al'adu.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci daga reshenta na kudu maso gabacin asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ta watsa rahoton cewa; Ikmal Ihsan Uglo ;Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi a farkon watan Khurdad ya bukaci gwamnatin Cana ta hanyar lura da abubuwan da ke faruwa a Cana y ace a yi wa musulmi adalci da bin diddigin lamarinsu na al'adu.


602658

captcha