Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, mataimakin babbban alkalin alakali na kasar Iran ya bayyana cewa, Shahid Atollah Sayyid Hussein Beheshti ya taka gagarumawar rawa a cikin rayuwarsa domin bayyana matsayin wilaya ga wadanda Allah ya jibintawa lamari. Ya ci gaba da cewa Sayyid Beheshti mutum day a shara wajen tsaentseni a cikin lamurransa, tare da bin dukkanin hanyoyi domin bayyana matsayin wilaya ga limaman tsarki, ta yadda hakan zai zama hanyar rayuwa ta zamantakewar jama'a. 603984