Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta ofishin jagoran juyin juya halin Musulunci a Iran ta watsa rahoton cewa; Hadarat Ayatullahi Khamna'I ya jaddada cewa; ya bayyana wa jama'a da fadakar da su cew a ayau babbar bukatar al'umma da addini fahimtar hanyoyin da makiya ke amfani da sun a addini da akhalaki domin yiwa addinin Musulunci zagon kasa.Ya yi wannnan bayani ne a daidai lokacin tunawa da ranar sha uku ga watan Rajab da a irin wannan rana ce Imam Ali Amirul muminina aka haife shi a cikin wannan rana ta farin ciki da murna da zagayowarta.
604210