Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga yankin kuduncin Khurasan ta watsa rahoton cewa;
shugaban hukumar kasuwanci ta kasa a Iran a ranar uku ga watan Tir Ne a wani zama da komitin zartarwa na yankin Khurasan ya bayyana cewa; a yau juyin juya halin Musulunci na Iran ya raya da falfado al'ada da hukumar alawi a fadin duniya.Hujjatul Islam Mustapha Pur Muhammadi shugaban hukumar kasuwanci ta Iran ya bayyana kara da wannan lamari tare da kawo dalilai masu gamsarwa a fili.
604144