IQNA

Kur'ani Mai Tsarki Ya Warware Shubhohin Masana Falsafar Gabaci

19:34 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946900
Bangaren kasa da kasa; Daya daga cikin muhimamn maudu'ai da aka gabatar a bahasin falsafar Musulunci da ta gabaci shi ne yadda kur'ani ya warware shubhohin falsafar gabaci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ya yi da daya daga cikin kwamitin bunkasa harkokin ilmi da bincike na jami'ar almostafa Hussain Alavi Mehr, ya bayyana cewa daya daga cikin muhimamn maudu'ai da aka gabatar da su a bahasin falsafar Musulunci da ta gabaci shi ne yadda kur'ani mai tsarki ya warware shubhohin falsafar gabaci. Ya ci gaba da cewa wannan baa bin mamaki ba ne, domin kuwa kur'ani mai tsarki ya warware shubhohin da ma masana falsafar yammacin turai ke kawo kan asali da samu da abubuwan da suka yi kama da hakan.598744


captcha