IQNA

A Yau Ne Za A Fara Gasar Karatun Kur'ani Ta Kasa Da Kasa A Tehran

13:11 - July 08, 2010
Lambar Labari: 1953382
Bangaren harkokin kur'ani: a yau ne za a gudanar da taron gasar karatun kur'ani ta harda ta kasa da kasa ta birnin Tehran karo na ashirin da bakawai da kuma za a gudanar da shagulgulan ne a yau da marece sha takawas ga watan Tir kuma ana gudanar da wannan gasa ce a daidai lokacin tunawa da zagayowar ranar Maba'ath mai muhimmanci inda wakilai tisi'in na mahardata da makaranta daga kasashen dubi sattin za su fafata.

611338

captcha