IQNA

An Canja Taken Fim Din Musulunci Da Nuna Wa Qazan

11:20 - July 11, 2010
Lambar Labari: 1954037
Bangaren kasa da kasa; An canja taken taron fim din sinima da ake gudanarwa a yankin Qazan daga mimbarin zinariya zuwa taron sinima na Musulunci na kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na info-islam an bayyana cewa, an canja taken taron fim din sinima da ake gudanarwa a yankin Qazan daga mimbarin zinariya zuwa taron sinima na Musulunci na kasa da kasa. Bayanin ya ci gaba da cewa taron yana samun halartar wakilai daga kasashen duniya daban-daban musamman na musulmi da na larabawa.

Musulmin yankin suna gudanar da fina-finai da ke nuna al'adunsu da kuma tsirin adinin Musulunci a cikin al'adunsu, ta yadda wasu daga cikin al'adun sun rikida sun koma na aaddini baki daya, gami da yadda addini ya yi gagarumin tasiri a cikin rayuwarsu ta zamantakewa.

612413



captcha