IQNA

17:11 - July 18, 2010
Lambar Labari: 1957967

Wani Mahardacin Kur'ani Bairaniye Ya Zo Na Daya A Gasar Kur'ani

Bangaren kasa da kasa; Wani mahalrcin gasar karatun kur'ani mai tsarki daga kasar Kuwait ya bayyana makarncin kur'anin nan dan kasar Iran Ali Rajabi da cewa ya taka rawar gani, tare da cancantar yabo a gasar da aka gudanar.



A wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da wani mahalarcin gasar karatun kur'ani mai tsarki daga kasar Kuwait ya bayyana makarncin kur'anin nan dan kasar Iran Ali Rajabi da cewa ya taka rawar gani, tare da cancantar yabo a gasar da aka gudanar a birnin Tehran a matsayi na kasa da kasa.

Ya ci gaba da cewa wannan makarancio yana daya daga cikin makarantan da suka cancanci a sara musu, domin kuwa ya gabatar da karatu mai ban sha'awa tare da burgewa.

Mahmud Sayyid Ali Sayyid Ahmad ya kara da cewa suna mika godiya ta musamamn ga masu shirya gasar kur'ani a kasar Iran, saboda karbar bakuncinsu da aka yi.

615876



captcha