IQNA

Kafofin Sadarwa Hanyoyi NaYada Manufofin Kur'ani

17:08 - July 18, 2010
Lambar Labari: 1957968
Bangaren kasa da kasa; Kafofin sadarwa hanyoyi ne da aza iya yin amfani da su wajen isar da sakon kur'ani a dukkanin sassa na duniya ta hanya mai sauki, kama daga gidajen radiyo talabijin hanyoyin sadarwa na yanar gizo da dai sauransu.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da wani makarncin kur'ani mai tsarki da ya halarci gasar karatu da hardar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Tehran, daga kasar Mozambik mai suna Ilyas ibrahim Yusuf ya bayyana cewa, kafofin sadarwa hanyoyi ne da aza iya yin amfani da su wajen isar da sakon kur'ani a dukkanin sassa na duniya ta hanya mai sauki, kama daga gidajen radiyo talabijin hanyoyin sadarwa na yanar gizo da dai sauran kafofi na zamani da za a iya yin amfani da su wajen isar da wannan manufa.

614761



captcha