Bangaren kasa da kasa; cibiyoyi da mu'assishoshi nay an shi'a a garin Sanpatarz Burk na kasar Rasha a daidai wannan lokaci na kuratowar ranar sha biyar ga watan Sha'aban wato nime Sha'aban ranar tunawa da a irin wannan rana ce aka haifi imam Mahdi imamin zaman (AJ) kuma an shirya shirye-shirye iri daban daban masu kayatarwa.