IQNA

Za Yi Wa Gidan Kollo na Musulunci Na Masar Gyaran Fuska

12:17 - August 08, 2010
Lambar Labari: 1969023
Bangaren kasa da kasa;babban gidan kollo da ajiyar kayan tarihi na musulmin duniya da ke wayen birnin Alkahira babban birnin kasar Masar za a yi masa gyaran fuska da kwaskwarima a cikin makonni masu zuwa.

Shi dai wannan gidan tarihi a shekara ta dubu biyu da uku ne aka yi niyar yi masa kwaskawarima da gyara kamar yadda kamfanin da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga bangaren da ke kula da nauyin yiwa wannan gidan ajiyar kayan tarihi kwaskwarima ya watsa rahoton cewa; babban gidan kollo da ajiyar kayan tarihi na musulmin duniya da ke wayen birnin Alkahira babban birnin kasar Masar za a yi masa gyaran fuska da kwaskwarima a cikin makonni masu zuwa. Kuma ana ganin kafin karshen wannan shekara ta dubu biyu da goma ta miladiya da muke ciki ne za a kawo karshen wannan gyaran fuska.


627904

captcha