IQNA

A Yau Ne Aka Fara Azumin Watan Ramadana Mau Albarka A Baku

12:53 - August 12, 2010
Lambar Labari: 1971977
Bangaren kasa da kasa; musulmin birnin Baku fadar mulkin jamhuriyar Azarbaeijan a jiyta ne suka tashi da azumin ramadana a ranar da ta yi daidai da ranar ashirin ga watan Murdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga fr.apa.Az ya watsa rahoton cewa; musulmin birnin Baku fadar mulkin jamhuriyar Azarbaeijan a jiyta ne suka tashi da azumin ramadana a ranar da ta yi daidai da ranar ashirin ga watan Murdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Ofishin da ke kula da musulmin Kafkaza na kasar ne ya shirya wani littafin lissafin kwanan wata da ya yi dai dai da fara azumin watan ramadana a kasar da kuma ayya lokutan salla da na sahur da buda baki tare da hadinn guiwar cibiyar Chamakhi .


630802

captcha