IQNA

A Fara Shiri Na Musamman Kan Daren Ramadana A Jamus

14:15 - August 15, 2010
Lambar Labari: 1973829
Bangaren kasa da kasa; a ranar juma'a ne ashirin da biyu ga watan Murdad na wannan shekara a garin Barlin aka fara kaddamar da shirye-shirye na musamman dangare da darurrukan watan azumin Ramadana.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga jaridar Zaman a kasar Turkiya ta watsa rahoton cewa; a ranar juma'a ne ashirin da biyu ga watan Murdad na wannan shekara a garin Barlin aka fara kaddamar da shirye-shirye na musamman dangare da darurrukan watan azumin Ramadana.
A cikin irin wannan shiri na musamman akwai nuna iya rubutu da fasaha daga musulmi da kuma wakoki a salo iri daban daban na musulmi.

632538
captcha