Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; amir Sa'adatrushan : an gudanar da zama a kai akai na kwararru kan suka da binciken fina-finai na batanci kan addanin Musulunci kuma cibiyar wakilan jagora juyin juya halin Musulunci a Iran ne a jami'ar tarbiyat Mu'alim ta shirya.
A birnin Karaj ne hujjatul Islam Muhammad Taki Mubashiri mai kula da ofishin da ke kula da wakilan jagoan juyin juya halin Musulunci a Iran a jami'ar tarbiyat mu'allim cewa; wadannan taruka an gudanar da sun e da zummar gudanar da bincike da nazari.
639372