IQNA

An Nuna Alluna Masu Rubutun Kur'ani A Bangaren Lababan Da Thailnad

21:07 - August 28, 2010
Lambar Labari: 1983025
Bangaren kasa da kasa; An nuna wasu alluna masu dauke da rubutun kur'ani mai tsarki a baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Tehran, a bangaren kasashen Labanan da Thailand.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, an nuna wasu alluna masu dauke da rubutun kur'ani mai tsarki a baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa a birnin Tehran, a bangaren kasashen Labanan da Thailand da ke halartar taron.

Bayanin ya ci gaba da cewa wadannan alluna an rubuta su ne da rubutu mafi kyau da ke dauke da ayoyin kur'ani mai tsarki daban-daban, kuma da dama daga cikin masu halartar taron baje kolin sun una matukar sha'awarsu kan hakan.

Yanzu haka dai cibiyoyin ilimi da fasahar Musulunci daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da ma kasashen da na musulmi suna ci gaba da halartar taron.

642267

captcha