Bangaren kasa da kasa: Ayatullahi Uzma Said Mahmud Hashimi Shahruzi a cikin amsar day a bayar a tambaya da amsa da Talibai da wakilan maraji'an Koweiti suka gabatar masa ya fitar da fatawar cewa; cin fuska da muzanta yin biyayyar ga Aisha matar ma'aikin Allag tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayansa ko wani day a kata a girmama shi daga cikin Ahlul sunna na daga cikin mamyan abubuwa da Allah ya haramta.