Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga capbonenmouvemement ya watsa rahoton cewa; taro karo na biyu kan Musulunci da yaduwarsa da kuma yadda aka san shi a yankin Mediteraniya da kuma aka kawo karshen wannan taro a kasar Tunusiya.Wannan taro mujallar Realites ce ta shirya a ranekun laraba da alhamis na wannan wata na Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
684590