Bangaren kasa da kasa; laila mazbudi shugabar da ke kula da bangaren Faransanci a gidan Talbijin din Almanar ta yi nuni kan tasirin tunanin matasa a kasashen musulmi wajen fuskantar makirci da salon macijin kumba da kasashen yamamci ke yi wa musulmi da cewa kafafen watsa labarai na iya taka muhimmiyar rawa kan hakan kuma sun e tushe da madogara wajen wayar da kan matasa na fuskantar wannan sabon makirci.