Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; Wadanda suka shirya gasar karattun Kur'ani a Koweiti Za a girmama su a yau takwas ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma sun gudanar da wannan gasar ce tun watan azumin day a gabata . Har ila yau wannan gasar an gudanar da ita ne karkashin kulawar ma'aikatar da ke kula da harkokin kur'ani a kasar ta koweiti.
684498