IQNA

Babban Sakataren Kungiyar Kasashen Musulmi Ya Mika Barka Da Salla Ga Al'ummar Musulmi

15:37 - November 16, 2010
Lambar Labari: 2033384
Bangaren kasa da kasa; Ikmalul Dine Ihsan Uglo babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi a ranar ashirin da uku ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ya fitar da wata sanarwa da ta kumshi baraka da salla ta babbar sallah ga al'ummar musulmin duniya a fadin duniya.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; Ikmalul Dine Ihsan Uglo babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi a ranar ashirin da uku ga watan Aban na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya ya fitar da wata sanarwa da ta kumshi baraka da salla ta babbar sallah ga al'ummar musulmin duniya a fadin duniya.Al'ummomin kasashen musulmi da musulmi a fadin duniya daga ranar talata ce yau ken an suka fara gudanar da bukuwan ranar salla babba yayin da wasu a gobe laraba ne za su gudanar wasu kuma a ranar alhamis da fatar Allah ya maimaita mana ta badin badada amin.

695844


captcha