IQNA

Kimanin Cibiyoyin Kur'ani Dari Ne Ke taka Rawa A Fadin Duniya

15:50 - November 27, 2010
Lambar Labari: 2038324
Bangaren kasa da kasa. Mukaddashin ofishin da ke kula da al'adu da tarbiya na jami'ar Almustapha (SWA al'alamiya da ke birnin Qum ya bayyana cewa; an assasa kimanin darul Kur'ani Mai tsarki arba'in a tsakanin kasashe hudu na asiya da turai yayin a yanzu jami'ar almustapha(SWA) al'alamiya na da darul; kur'ani mai tsarki dari da goma a kimanin kasashe hamsin na duniya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Mukaddashin ofishin da ke kula da al'adu da tarbiya na jami'ar Almustapha (SWA al'alamiya da ke birnin Qum ya bayyana cewa; an assasa kimanin darul Kur'ani Mai tsarki arba'in a tsakanin kasashe hudu na asiya da turai yayin a yanzu jami'ar almustapha(SWA) al'alamiya na da darul; kur'ani mai tsarki dari da goma a kimanin kasashe hamsin na duniya.


701715
captcha