IQNA

Zaman Tattaunawa Tsakanin Shi'a Da Sunna A Birnin Madina Mai Alfarma

15:57 - December 25, 2010
Lambar Labari: 2052950
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani zama na musamman da nufin samun fahimtar juna tsakanin musulmi mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da kuma 'yan sunna. Wanda aka gudanar a binin Madina mai alfarma.

Kamfanin dillancin labaran kur'ani mai tsarki na iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na tashar rasid an bayyana cewa, an gudanar da wani zama na musamman da nufin samun fahimtar juna tsakanin musulmi mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da kuma 'yan sunna. Wanda aka gudanar a binin Madina mai alfarma da ke cikin kasar Saudiyya.

Magajin garin birnin Madina mai alfarma Abdul aziz bin majid shi ne ya jagoranci gudanar da zaman, tare da wasu fitattun masana daga dukkanin bangarorin biyu, da suka hada da sunna da kuma mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) mazauna kasar.

Yanzu haka dai ana ci gaba da gudanar da zama na musamman da nufin samun fahimtar juna tsakanin musulmi mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da kuma 'yan sunna. Wanda aka gudanar a binin Madina mai alfarma.

717426

captcha