Bangaren siyasa da zamantakewa; mai kula da harkokin Palsdinu a jam'iyar Jabahatul Amal islami ta Jodan ya jaddada cewa"Duk da matsin lamba a yankin da kuma matsin lambar da kasashen duniya ke yi wa gwagwarmaya kungiyarsu ta taka rawar gani wajen dakile wuce gonad a irin Haramtacciyar kasar Isra'ila kan yankin zirin gaza kuma hakan ya kara karuwar dogaron jama'a ga gwagwarmaya.