Bnagaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Malazia ta wajabta koyar da addinin muslunci da kuma koyonsa ga musulmi da kuma wadanda ba musulmi ba, domin sanin ka'idoji da dokin muslunci daidai da rayuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na kamfanin dillancin labaran Bernama cewa a shafinsa na yanar gizo cewa, gwamnatin kasar Malazia ta wajabta koyar da addinin muslunci da kuma koyonsa ga musulmi da kuma wadanda ba musulmi ba, domin sanin ka'idoji da dokin muslunci daidai da rayuwa ta yau da kullum.
Bayanin ya kara da cewa gwamnatin kasar Malazia ta wajabta koyar da addinin muslunci da kuma koyonsa ga musulmi da kuma wadanda ba musulmi ba, domin sanin ka'idoji da dokin muslunci daidai dada koyarwar addini sanin ka'idoji da dokin muslunci daidai dada koyarwar addini
Addinin muslunci dai shi ne addini mafi rinjaye a kasar malazia, haka nan kuma gwamnatin kasar na hankoron ganin ya yi tasiri a cikin rayuwar jama'a ta yau da kullum, wanda hakan ke bukatar a ilmantar da utane ta yadda zasu samu masaniya kan ka'idoji da dokokin muslunci.
720265
.