IQNA

Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Dalibai A Jahar Virginia Ta Amurka

11:46 - January 02, 2011
Lambar Labari: 2057204
Bangaren kasa da kasa, A cikin watan maris din shekarar nan ne za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar Virginia ta kasar Amurka da ta kebanci daliban makarantun musulmin jahar, da kuma wasu daga makarantun musulmi da ke jahar Washington.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muslimlinkpaper an bayyana cewa, a cikin watan maris din shekarar nan ne za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar Virginia ta kasar Amurka da ta kebanci daliban makarantun musulmin jahar, da kuma wasu daga makarantun musulmi da ke jahar Washington fadar mulkin kasar Amurka.

Cibiyar kula da ayyukan makarantun Musulunci a Amurka ita ce ta dauki nauyin shiray awannan gasar karatun kur'ani cikin watan maris din shekarar nan ne za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar Virginia ta kasar Amurka da ta kebanci daliban makarantun musulmin jahar, da kuma wasu daga makarantun musulmi da ke jahar.

Sama da dalibai dari biyu ne ake sa ran za su samu halartar wannan gasar karatun kur'ani mai tsarki, babbar manufar gasar dai ita ce karfafa gwiwar daliban wajen karatun kur'ani.

721873
captcha