Bangaren kasa da kasa, Aiwatar da shirye-shiryen kur’ani mai tsarki da ake yi a cikin jami’oin kasar Iraki na bukatar goyon bayan daga manyan jami’an gwamnatin kasar, musamman ma jami’an da suke kula da harkokin ilimi da bunkasa ala’dun muslunci, ta yadda hakan zai yi babban tasiria cikin zukatan matasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na babbar cibiyar kur’ani ta kasar Iraki an bayyana cewa, aiwatar da shirye-shiryen kur’ani mai tsarki da ake yi a cikin jami’oin kasar Iraki na bukatar goyon bayan daga manyan jami’an gwamnatin kasar, musamman ma jami’an da suke kula da harkokin ilimi da bunkasa ala’dun muslunci, ta yadda hakan zai yi babban tasiria cikin zukatan matasa na kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa daya daga cikin matasan da suka wakilci kasar Iraki a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ake gudanarwa abirnin Mashhad da ke cikin lardin Khorasan shi ma ya yi kira ga jami’an gwamnatin Iraki da su yi wa Allah su yi wa ma’aiki su mayar da hanakali ga harkokin koyar da kur’ani.
Aiwatar da shirye-shiryen kur’ani mai tsarki da ake yi a cikin jami’oin kasar Iraki na bukatar goyon bayan daga manyan jami’an gwamnatin kasar, musamman ma jami’an da suke kula da harkokin ilimi da bunkasa ala’dun muslunci, ta yadda hakan zai yi babban tasiria cikin zukatan matasan Iraki.
727754