Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar da yin Allawadai dangane da rushe idan tsohon babban mai bayar da fatawa na birnin Qods sheikh Amin Hussaini, wanda haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi domin zalunci da danniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na palastine info an bayyana cewa, majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar da yin Allawadai dangane da rushe idan tsohon babban mai bayar da fatawa na birnin Qods sheikh Amin Hussaini, wanda haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi domin zalunci da danniya a kan idon duniya.
Bayanin ya ce babu wani dalili na rushe gidan malamin, wanda kuma yin haka ya saba wa dukkanin dokoki na kasa da kasa,. A nata bangaren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ita ma ta yi Allawadai tare da yin kakakusar suka kan wanann danyen aiki.
Majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar da yin Allawadai dangane da rushe idan tsohon babban mai bayar da fatawa na birnin Qods sheikh Amin Hussaini, wanda haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi domin zalunci da danniya ta Isra'ila.
728689