IQNA

Hadin Gwiwa Tsakanin Shi'a Da Sunna Kan Yakar Tsattsauran Ra'ayi

15:34 - January 16, 2011
Lambar Labari: 2065488
Bangaren kasa da kasa, Mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) na kasar Saudiyya tare da 'yan sunna na kasar sun hada gwiwa dokin shiga kamafar daya da masu tsattsuran ra'ayi, da nufin kawar da nufin kawar da mummunar surar da suke bayarwa kan musulunci ga sauran al'ummomin duniya.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar rasid an bayyana cewa, Mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) na kasar Saudiyya tare da 'yan sunna na kasar sun hada gwiwa dokin shiga kamafar daya da masu tsattsuran ra'ayi, da nufin kawar da nufin kawar da mummunar surar da suke bayarwa kan musulunci ga sauran al'ummomi.

Bangarorin biyu sun cimma wannan matsaya ne a lokacin da suka gudanar da wani zama na musamman a tsakaninsu a ofishin malamin mabiya mazhabar shi'a na kasar Saudiyya Sheikh Hassan Saffar, zaman dai ya kunshi masana da malamai daga dukkanin bangarorin biyu, wadanda suke da tasiri wajen daukar matakan da suka dace kan hakan.

Mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) na kasar Saudiyya tare da 'yan sunna na kasar sun hada gwiwa dokin shiga kamafar daya da masu tsattsuran ra'ayi, da nufin kawar da nufin kawar da mummunar surar da suke bayarwa kan musulunci ga sauran al'ummomin a kasashe daban-daban.

730527



captcha