IQNA

Tafsirul Mubin Na Allamah Mugniya Na Daga Cikin Tafsirai Na Duniya

18:52 - January 29, 2011
Lambar Labari: 2072023
Bangaren kasa da kasa, Tafsirul mubin na allamah Sheikh Muhammad Jawad Mugniyya na cikin fitattun tafsiran kur'ani na mabiya mazhabar shi'a da ake komawa zuwa gare su domin sanin ma'noni ayoyi bisa fahimta iyalan gidan manzon Allah.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalt daga shafin sadarwa na yanar gizo na ilmomin kur'ani an bayyan acewa, tafsirul mubin na allamah Sheikh Muhammad Jawad Mugniyya na cikin fitattun tafsiran kur'ani na mabiya mazhabar shi'a da ake komawa zuwa gare su domin sanin ma'noni ayoyi bisa fahimta iyalan gidan manzon Allah (SAW).

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan tafsiri ya warware da dama daga cikin muhimman abubuwan da suke da shubha, wadanda ke cikin ayoyin da ake kira a ilimin kur'ani ta mutashabihat, wato wadanda ba saka su cikin muhkamat, haka nan kuma malamin ya yi amfani da salo mai sauki na fahimtar da mai karatu.

Tafsirul mubin na allamah Sheikh Muhammad Jawad Mugniyya na cikin fitattun tafsiran kur'ani na mabiya mazhabar shi'a da ake komawa zuwa gare su domin sanin ma'noni ayoyi bisa fahimta iyalan gidan manzon Allah tsaira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa.

736579





captcha