Bangaren siyasa da zamnatakewa;a ranar juma sha biyar ga watan Bahman na wannan shekara ta dubu daya da dari uku hijira shamsiya al'ummar kasar Labanon suka bi sahun sauran yan uwansu na kasashen duniya wajen goyan bayan gwagwarmayar al'ummar Labanon inda bayan gudanar da sallar juma'a suka bayyana goyan bayansu.