IQNA

Bukin Tunawa Da Kwanaki Goma Na Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Labanon

9:17 - February 07, 2011
Lambar Labari: 2076560
Bangaren al'adu da fasaha: an gudanar da bukin tunawa da kwanaki goma na nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran inda ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a Labanon ya shirya.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an gudanar da bukin tunawa da kwanaki goma na nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran inda ofishin da ke kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a Labanon ya shirya.A jiya ne ranar lahadi sha bakwai ga watan Bahman na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a makarantar Shahid aka gudanar da wannan buki tare da halartat manyan baki da jami'an diplaumasiya inda jakadan jamhuriyar Musulunci a kasar ta Labanon ya gabatar da jawabi mai gamsarwa.


742137
captcha