IQNA

11:53 - February 08, 2011
Lambar Labari: 2077469

Taron Tattaunawar Addinai Na Kasa Da Kasa A Karon Farko A India

Bangaren kasa da kasa, Babban kawancen kungiyoyin mabiya addinin muslunci a kasar India da ke da babbar cibiya abirnin New Delhi fadar mulkin kasar ya habarta cewa, za agudanar da wani zaman taro na tattaunawa tsakanin mabiya a ddinai a karoon farko a kasar.




Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muhit an bayyana cewa, Babban kawancen kungiyoyin mabiya addinin muslunci a kasar India da ke da babbar cibiya abirnin New Delhi fadar mulkin kasar ya habarta cewa, za agudanar da wani zaman taro na tattaunawa tsakanin mabiya a ddinai a karoon farko a kasar ta India.

Wanda za a gudanar a cikin mako mai kamawa a birnin na New Delhi zai samu halartar manayan malaman addinin muslunci, da kuma masana gami da wakilan kungiyoyi da kuma jagororin mabiya addiniai daban, gami da jami'an gwamnati da suka hada Hamidul ansari mataimakin shugaban kasar.

Babban kawancen kungiyoyin mabiya addinin muslunci a kasar India da ke da babbar cibiya abirnin New Delhi fadar mulkin kasar ya habarta cewa, za agudanar da wani zaman taro na tattaunawa tsakanin mabiya a ddinai a karoon farko tare da halartar jami'ai.

743252



captcha