Bangaren kasa da kasa;Ahmad Rasim Alnafis wani masani da nazari dan shi'a a kasar Masar ya jinjinawa Said Hasan Nasrullahi babban sakataren kungiyar hizbullahi ta Labanon na goyan bayan juyin da tashi tsaye da al'ummar kasar Masar ta nuna kuma wannan goyan baya ya biyu bayan jarumtakar da jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullahi Uzma Ali Khamna'I ya nuna a fili na goyan bayan al'ummar kasar Masar.