IQNA

Ginin Sabuwar Cibiyar Raya Al'adun Musulunci A Jahar Colarado

18:21 - February 17, 2011
Lambar Labari: 2082486
Bangaren kasa da kasa, Za a gina wata sabuwar cibiyar raya al'adun Musulunci a birnin Bolder na jahar Colarado a kasar Amurka, wanda mabiya addinin Musulunci na jahar suke da zimmar aiwatar da aikinta.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na daily camera cewa, za a gina wata sabuwar cibiyar raya al'adun Musulunci a birnin Bolder na jahar Colarado a kasar Amurka, wanda mabiya addinin Musulunci na jahar suke da zimmar aiwatar da aikinta a cikin 'yan lokuta masu zuwa.

Bayanin ya ci gaba da cewa an gina wata cibiyar Musulunci da take hade da masallci a a birnin Bolder tun a cikin shekara ta 1970, kuma daruruwan mabiya addnin muslunci da ke birnin suke gudanar da harkokinsu na addini a wurin ya ci gaba da cewa an gina wata cibiyar Musulunci da take hade da masallci a a birnin Bolder tun a cikin shekara ta 1970, kuma daruruwan mabiya addnin muslunci da ke birnin suke gudanar da harkokinsu na addini a wurin.

Za a gina wata sabuwar cibiyar raya al'adun Musulunci a birnin Bolder na jahar Colarado a kasar Amurka, wanda mabiya addinin Musulunci na jahar suke da zimmar aiwatar da aikinta.

748520





captcha