IQNA

An Bude Babbar Cibiyar Harkokin Musulunci Da Ke Rally A Kasar Amurka

13:12 - February 28, 2011
Lambar Labari: 2087487
Bangaren kas ada kasa, An bude babbar cibiyar harkokin muslunci da ke garin Rallyy a cikin jahar Carolina a kasar Amurka, da nufin kara bunkasa ayyukan wayar da kai ga mutanen yankin da suke da karancin masaniya kan hakikanin koyarwar addinin muslunci.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na wral an bayyana cewa, An bude babbar cibiyar harkokin muslunci da ke garin Rallyy a cikin jahar Carolina a kasar Amurka, da nufin kara bunkasa ayyukan wayar da kai ga mutanen yankin da suke da karancin masaniya kan hakikanin koyarwar addinin muslunci da irin sakon da ya zo wa dan adam da shi.

A kowace shekara cibiyar raya harkokin addinin Musulunci ta garin Rally tana gudanar da taruka na wayar da kai, inda a wannan shekara bukin ya samu halartar mutane da dama, da suke nuna sha'awarsu wajen kusantar musulmi da kuma sanin abin da addininsu ya kunsa.

An bude babbar cibiyar harkokin muslunci da ke garin Rallyy a cikin jahar Carolina a kasar Amurka, da nufin kara bunkasa ayyukan wayar da kai ga mutanen yankin da suke da karancin masaniya kan hakikanin koyarwar addinin muslunci da sakonsa.

754493


captcha