IQNA

15:10 - March 01, 2011
Lambar Labari: 2088587

Allamah Mugniyya Ya Rubuta Sharhin Alkashif Ne Domin Kare Hawiyar Musulunci

Bangaren kasa da kasa, Babban malamin addinin muslunci da ya taka gagagrumar rawa ta fuskacin kare addinin muslunci daga hare-haren masu sukar manufofin Allamah Mugniyya ya rubuta sharhin littafin Alkashif ne domin bayar da kariya ga muslunci daga masu sukar manufofinsa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama'a a cibiyar koyar harsunan larabci a birnin London na kasar Birtaniya cewa, babban malamin addinin muslunci da ya taka gagagrumar rawa ta fuskacin kare addinin muslunci daga hare-haren masu sukar manufofin Allamah Mugniyya ya rubuta sharhin littafin Alkashif ne domin bayar da kariya ga muslunci daga masu sukar manufofinsa a duniya.

Bayanin ya ci gaba da a wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da babban jami'I mai kula da ayyukan wannan cibiya Ali ramazani Al-ausi ya bayyana cewa, Allamah Mugniya hidimar da ya yi wa addinin Musulunci babban abin yabawa ce a dukkanin bangarorinta, domin kokarinsa ya amfanar da al'ummomin duniya ta fuskoki da dama.

Babban malamin addinin muslunci da ya taka gagagrumar rawa ta fuskacin kare addinin muslunci daga hare-haren masu sukar manufofin Allamah Mugniyya ya rubuta sharhin littafin Alkashif ne domin bayar da kariya ga muslunci daga masu sukar manufofinsa.

755219



captcha