IQNA

14:07 - March 05, 2011
Lambar Labari: 2090405

Bankin Musulunci Na Kasar Thailand Ya Samu Kyautar Fifiko Ta Bankunan Musulunci

Bangaren siyasa da zamantakewa, bankin Musulunci na kasar Thailand ya samu wata babar kyuata da bankunan Musulunci da suka fi taka gagarumar rawa ta fuskacin ayyukan da suke gudanarwa bisa manofofi da ka'idojin harkokin kudi daidai da mahangar addinin muslunci.




Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na west Asia cewa, bankin Musulunci na kasar Thailand ya samu wata babar kyuata da bankunan Musulunci da suka fi taka gagarumar rawa ta fuskacin ayyukan da suke gudanarwa bisa manofofi da ka'idojin harkokin kudi daidai da mahangar addinin muslunci da kuma koyarwarsa.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro an gudanar da shi ne a birnin Kuallalmpour fadar mulkin kasar Malazia, wanda kuma shi ne karo na biyu da ake gudanar da bababn taron bankunan Musulunci na duniya a birnin, inda ked a babbar cibiyarsa ta kasa da kasa.

Bankin Musulunci na kasar Thailand ya samu wata babar kyuata da bankunan Musulunci da suka fi taka gagarumar rawa ta fuskacin ayyukan da suke gudanarwa bisa manofofi da ka'idojin harkokin kudi daidai da mahangar addinin muslunci kamar yadda ya koyar.

757163





captcha