Bangaren harkokin kur'ani:shugaban bangaren mata a darul kur'ani a Kabul ya yi nuni da rawar da bangaren harkokin kur'ani ke takawa na dagule zagon kasa da mnakircin makiya da cewa; yammacin ture sun kasa da nuna rauni na fuskantar karfin musulunci kuma duk wani zagon kasa da makircin da za su yi ba za su iya hana ayyukan kur'ani su ci gaba da zama da gindinsu ba.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban bangaren mata a darul kur'ani a Kabul ya yi nuni da rawar da bangaren harkokin kur'ani ke takawa na dagule zagon kasa da mnakircin makiya da cewa; yammacin ture sun kasa da nuna rauni na fuskantar karfin musulunci kuma duk wani zagon kasa da makircin da za su yi ba za su iya hana ayyukan kur'ani su ci gaba da zama da gindinsu ba.A tsawon tarihi gwamnatoci da daidai a yammacin Turai na tashi fadin ganin sun dagule hanyoyi da musulunci da hanrkokin kur'ani ke yaduwa a tsakanin al'ummomi da kasashen yammacin Turai amma sun gagara cimma nasara da taimakon Allah.
758398