Bangaren kas ad akasa, An bude zaman taro na kasa da kasa da aka shirya kan rawar da tattalin arzikin Musulunci ke takawa a duniya wajen dunke baraka da ake samu a bangarori daban-daban na harkokin kasuwanci da kudade a duniya, wanda aka fara gudanarwa a birnin Astaneh nakasar Kazakistan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadawar na yanar gizo na Trend cewa, a bude zaman taro na kasa da kasa da aka shirya kan rawar da tattalin arzikin Musulunci ke takawa a duniya wajen dunke baraka da ake samu a bangarori daban-daban na harkokin kasuwanci da kudade a duniya, wanda aka fara gudanarwa a birnin Astaneh nakasar Kazakistan a cikin wannan makon.
Muhammad Nadal Aljar ya bayyana cewa, wannan zaman taron zai yi gagagrumin tasiri a cikin harkokin banki na kasashen Asia musamman ma kasashen dab a su yin amfani da tsarin bankin Musulunci a cikin kasashensu, domin kuwa za a gabatar da wasu muhimman shirye-shirye da suka kebanci ayyukan bankin Musulunci a zaman taron.
An bude zaman taro na kasa da kasa da aka shirya kan rawar da tattalin arzikin Musulunci ke takawa a duniya wajen dunke baraka da ake samu a bangarori daban-daban na harkokin kasuwanci da kudade a duniya, wanda aka fara gudanarwa a birnin Astaneh nakasar Kazakistan.
763435