Bangaren kasa da kasa, An kawo karshen zaman taro na kasa da kasa da aka gudanar kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah (SAW) a birnin Istanbul na kasar Turkiya, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma kasashen musulmi da na larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran gwamnatin kasar Kuwait KUNA an bayyana cewa, an kawo karshen zaman taro na kasa da kasa da aka gudanar kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah (SAW) a birnin Istanbul na kasar Turkiya, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma kasashen musulmi da na larabawa da ma wasu kasashen Asia.
Bayanin ya ci gab ada cewa wannan zaman taro ya yi dubi ne kan muhimman abubuwan da ya kamata a yi laka'ari da su a lokacin bahasi kan ilmomin kur'ani da kuma yadda ya gajiyar da masu faman danganta shi da maganar dan adam, haka nan kuma sunnar manzon Allah ce ta bayyana hakikanin ilmin kur'ani.
An kawo karshen zaman taro na kasa da kasa da aka gudanar kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki da kuma sunnar manzon Allah (SAW) a birnin Istanbul na kasar Turkiya, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma kasashen musulmi da na larabawa.
763295