IQNA

An Kawo Karshen Gasar Karatun Kur’ani Mai Tsarki Ta Kananan Yara A Birnin Madina

16:07 - March 16, 2011
Lambar Labari: 2097091
Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da ta kebanci kanan yara a birnin Madina, wadda ta samu halartar daliban maratu da dama da ake koyar da karatun kur’ani a birnin mai alfarma wanda kuma wanbnan shi ne karo na uku da ake gudanar da irin gasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habara cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-nadwah an bayyana cewa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da ta kebanci kanan yara a birnin Madina, wadda ta samu halartar daliban maratu da dama da ake koyar da karatun kur’ani a birnin mai alfarma wanda kuma wanbnan shi ne karo na uku da ake gudanar da irin gasa a birnin.
Babban daraktan cibiyar kula shirya gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta birnin Madina tare da hadin gwiwa da kwamitin kula da makarantun kur’ani na kasar ne suka dauki nauyin shiryawa tare da gudanar da wannan gasa, da nufin kara karfafa gwiwar yara masu sha’awar karatu da hardar kur’ani.
an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki da ta kebanci kanan yara a birnin Madina, wadda ta samu halartar daliban maratu da dama da ake koyar da karatun kur’ani a birnin mai alfarma wanda kuma wanbnan shi ne karo na uku da ake gudanar da irin gasa.
764130


captcha