Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan tarihi da kuma ci gaban Musulunci a duniya, wanda za a gudanar a jami'ar Malaya ta birnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na wocihac an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan tarihi da kuma ci gaban Musulunci a duniya, wanda za a gudanar a jami'ar Malaya ta birnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia, wanda zai gudana a matsayi na kasa da kasa.
Wannan zaman taro zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, da suka hada da malaman jami'a da kuma masana, inda za agabatar da jawabai da kuma gabatar makaloli da suka danganci irin gagarumar gudunmawar da addinin mulunci ya bayar wajen ci gaban dan adam tare da dawo masa da matsayinsa na dan adam.
Za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan tarihi da kuma ci gaban Musulunci a duniya, wanda za a gudanar a jami'ar Malaya ta birnin Kualalampour fadar mulkin kasar Malazia, wanda za a gudanar a babban dakin taruka na bangaren binciken addinai.
762308