IQNA

Jam'iyar Musulunci A Azarbaijan Ta Bukaci Soke Dokar Hana Sanya Hijabi

19:44 - March 29, 2011
Lambar Labari: 2098876
Bangaren siyasa da zamantakewa;Ailcin Manaf Uf shugaban riko na jam'iyar musulunci a jamhuriyar Azarbaijan ya yi nuni da siyasar nuna kamar addini da gwamnatin kasar ta Azarbaijan ke nuna a yan watannin nan tare da jaddada gaggauta soke dokar hana sanya hijabi a aksar.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; Ailcin Manaf Uf shugaban riko na jam'iyar musulunci a jamhuriyar Azarbaijan ya yi nuni da siyasar nuna kamar addini da gwamnatin kasar ta Azarbaijan ke nuna a yan watannin nan tare da jaddada gaggauta soke dokar hana sanya hijabi a aksar.
A kasar ta Azarbaijan an yi ta samin fito na fito da kuma gudanar da zanga-zanga da jerin gwano da tarurruka masu yawa kan a soke wannan dokar ta hana sanya hijabi a fadin kasar da haka ke nuni a karara da yadda ake nunawa musulmin kasar karan tsana.

766204



captcha